(Nicolo Schira) Manchester United da Aston Villa a shirye suke su bada yuro miliyan 70 kan É—an wasan Barcelona, Fermin Lopez a watan Janairu, amma matashin mai shekara 21 daga Sifaniya ba shi da ...